Jump to content

Najla Ben Abdallah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Najla Ben Abdallah
Rayuwa
Haihuwa Tunisiya, 16 ga Yuni, 1980 (44 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a jarumi
IMDb nm5858261
Najla Ben Abdallah

Najla Ben Abdallah ( Larabci : نجلاء بن عبد الله ,an haifeta a watan Yuni 16, 1980), ƴar wasan kwaikwayo ce ƴar Tunisiya, abin koyi kuma ma'aikaciyar jirgin sama wacce ta taka rawa a matsayin Feriel a cikin jerin shirin Tunusiya Maktoub.[1] Ta fito a fina-finai da dama ciki har da fim ɗin Un fils Mehdi M. Barsaoui. Najla ma ta fito a cikin shirye-shiryen talabijin da dama.[2]

Tarihin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Najla Ben Abdallah ranar 16 ga watan Yuni, 1980, a Tunis. Ma'aikaciyar jirgin ce ta kamfanin jirgin saman Tunisair. Jakadiya ce ta kayayyaki da yawa.[3]

Rayuwa ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]
Najla Ben Abdallah

Ita ce mahaifiyar 'ya'ya mata biyu. A cikin 2020, ta tabbatar, a matsayinta na uwa, cewa tana mutunta matsayin uba sosai.

Gajerun fina-finai

[gyara sashe | gyara masomin]

Shirye-shiryen Talabijin

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Destiny (TV Series 2008–2014) - IMDb, retrieved 2021-02-17
  2. "Najla Ben Abdallah - elcinema.com".
  3. Rédaction (November 9, 2017). "Najla Ben Abdallah, la nouvelle égérie des parfumeries Point M". Baya.tn (in Faransanci). Retrieved March 21, 2020.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]