Nampula

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Nampula
birni, municipality of Mozambique, babban birni
farawa1956 Gyara
ƙasaMozambik Gyara
babban birninNampula Province, Nampula District Gyara
located in the administrative territorial entityNampula District Gyara
coordinate location15°7′0″S 39°16′0″E Gyara
twinned administrative bodyAmarante, Leiria Gyara

Nampula birni ne, da ke a ƙasar Mozambik. Shi ne babban birnin yankin Nampula. Nampula ya na da yawan jama'a 743,125, bisa ga ƙidayar 2017. An gina birnin Nampula a shekara ta 1919.