Jump to content

Namrights

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

NamRights, da aka Sani da National Society for Human Rights (NSHR) ada, kungiya ce mai zaman kanta ta Namibiya, karkashin jagorancin Phil ya Nangoloh wanda ya kafa ma'aikatar a shekarar alif dubu daya da dari tara da tamanin da tara 1989. [1]

  1. "Who's Who Namibia, Ya Nangoloh, Phil". Namibia Institute for Democracy (NID). Archived from the original on 7 November 2011. Retrieved 9 September 2011.