Narimène Madani
Appearance
Narimène Madani | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Béjaïa, 12 ga Maris, 1984 (40 shekaru) |
ƙasa | Aljeriya |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | volleyball player (en) |
Mahalarcin
| |
Muƙami ko ƙwarewa | opposite hitter (en) |
Tsayi | 180 cm |
Narimène Madani (an haife ta ranar 12 ga watan Maris, 1984) a Béjaïa. 'yar wasan ƙwallon ragar ƙasa ce ta Aljeriya. Ta wakilci 'yan wasan kasar Aljeriya a gasar Olympics ta Beijing a shekarar 2008.
Bayanin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]Kulob na yanzu :</img> MB Bejaia (Aljeriya)
Kulob din da ya gabata :</img> GSP (tsohon MC Algiers)
Kulob din da ya gabata :</img> NC Bejaia (Aljeriya)
Kulob na farko :</img> MB Bejaia (Aljeriya)