Natalie Mwagale

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Template:Infobox basketball biography

Natalie Mwagale
Rayuwa
Haihuwa 7 Satumba 1993 (30 shekaru)
ƙasa Kenya
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara

Natalie Mwagale (an haife ta ranar 7 ga watan Satumba, 1993). ƴar wasan ƙwallon kwando ce na ƙasar Kenya. Ta buga ƙwallon kwando wa Hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa ta Kenya da kuma kungiyar kwallon kwando ta mata ta Kenya . [1]

Sana'ar ƙwarewa[gyara sashe | gyara masomin]

Mwagale tana buga kwallo wa kungiyar Kwando ta Hukumar Tashoshin Ruwa ta Kenya. [2]

Ƙungiyar Kwando ta Mata ta Kenya[gyara sashe | gyara masomin]

Mwagale tana buga ƙwallon kwando 3x3 ga ƙungiyar ƙwallon kwando ta Kenya 3x3. [3] Ta kuma taka leda a kungiyar kwallon kwando ta mata ta Kenya , ta halarci gasar mata ta Afrobasket na 2021 inda ta samu maki 8, ta sake dawowa da maki 4.7 da kuma taimakon 4.3.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]