Nathalie Badate

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nathalie Badate
Rayuwa
Haihuwa Lomé, 28 ga Augusta, 1991 (32 shekaru)
ƙasa Togo
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Nathalie Badate (an haife ta 28 ga Agusta 1991) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Togo wacce ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Tarascon ta Faransa kuma ta jagoranci ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Togo.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Kalfa, David (3 March 2022). "[CAN 2022] Nathalie Badate: «Montrer que le foot féminin togolais a de la valeur»". Radio France Internationale (in Faransanci).
  • Loum, Mansour (28 February 2022). "FC Tarascon : la Togolaise Nathalie Badate débarque". Sports News Africa (in Faransanci). Archived from the original on 25 May 2022. Retrieved 19 March 2024.
  • Attisso, John (4 March 2022). "France : Avec Nathalie Badate, le FC Tarascon se montre ambitieux". L'Equipe Sportive (in Faransanci).