Natsagsürengiin Zolboo
Appearance
Natsagsürengiin Zolboo | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ulan Bato, 14 Disamba 1990 (33 shekaru) |
ƙasa | Mangolia |
Sana'a | |
Sana'a | amateur wrestler (en) |
Tsayi | 181 cm |
TARIHI
[gyara sashe | gyara masomin]Natsagsürengiin Zolboo (Mongolian: Нацагсүрэнгийн Золбоо; an haife shi a ranar 14 ga watan Disamba na shekara ta 1990) ɗan gwagwarmayar Mongoliya[1] ne. Ya lashe lambar azurfa a cikin rukunin 125 kg a Gasar Cin Kofin Asiya ta 2014 a Astana, Kazakhstan, inda ya sha kashi a hannun Komeil Ghasemi[2]
MANAZARTA
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Mongolia is a landlocked country in East Asia, bordered by Russia to the north and China to the south. It covers an area of 1,564,116 square kilometres, with a population of 3.5 million, making it the world's most sparsely populated sovereign state. Mongolia is the world's largest landlocked
- ↑ "Iranian Wrestlers Win Three Gold Medals in Asian Championship". Tasnim News. April 24, 2014. Retrieved 14 June 2017.