Jump to content

Nazifi Sani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Nazifi Sani Gumel ɗan siyasan Najeriya ne. A halin yanzu mamba ne mai wakiltar mazaɓar Gagarawa/Gumel/Maigatari/Sule Tankarkar a majalisar wakilai ta tarayya.[1] [2] [3]

An haife shi a ranar 1 ga watan Agusta 1980, ya fito ne daga jihar Jigawa kuma ya yi karatun digiri na biyu. A shekarar 2019 aka zaɓe shi a matsayin ɗan majalisar wakilai. An sake zaɓen shi a shekarar 2023 a karo na biyu a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar All Progressives Congress (APC). [4] [5] [6]
  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  2. "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2025-01-06.
  3. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2025-01-06.
  4. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  5. "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2025-01-06.
  6. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2025-01-06.