Nef Glacier
Appearance
Nef Glacier | ||||
---|---|---|---|---|
Gileshiya (Tsaunin kankara) | ||||
Bayanai | ||||
Mountain range (en) | Andes | |||
Drainage basin (en) | Baker Basin (en) | |||
Ƙasa | Chile | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Chile | |||
Region of Chile (en) | Aysén Region (en) |
Nef Glacier wani glacier ne a Laguna San Rafael National Park, acikin Aysén del General Carlos Ibáñez del Campo na Chile. Yana tasowa kudu maso gabas daga Cerro Largo zuwa ƙarshen tafkin daya raba sunansa.
Ita ce glacier na biyar mafi girma a cikin Filin Kankara na Patagonia ta Arewa, bayan San Quintín, San Rafael, Steffen da Colonia .
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Glacier na Chile