Nguenar Ndiaye
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Mbour, 10 ga Janairu, 1995 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Nguenar Ndiaye (an haife ta a ranar 10 ga watan Janairun shekara ta 1995) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Senegal wacce ke taka leda a matsayin mai gaba a kulob din Faransa Bourges Foot 18 da kuma tawagar mata ta Senegal .
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Ndiaye ta buga wa Senegal kwallo a babban matakin a lokacin gasar cin kofin mata ta Afirka ta 2018.[1]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Competitions - 11th Edition Women AFCON- GHANA 2018 - Match Details". CAF. Retrieved 9 August 2020.