Nha Trang

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Nha Trang.

Nha Trang (da harshen Vietnam: Nha Trang) birni ne, da ke a ƙasar Vietnam. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, Nha Trang tana da yawan jama'a 420,521. An gina birnin Nha Trang a farkon karni na ashirin bayan haihuwar Annabi Issa.