Nicholas Motloung (an haife shi a ranar 5 ga watan Satumba shekara ta 1995) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar rukunin farko ta Venda . [1][2] Ya buga wasan kwallon kafa na matasa don Kaizer Chiefs amma kungiyar ta sake shi a cikin shekara ta 2015. [3]