Nicholas Van der Nat
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Kimberley (mul) |
| ƙasa | Afirka ta kudu |
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
chess player (en) |
|
Mahalarcin
| |
Nicholas van der Nat ɗan wasan dara ne na Afirka ta Kudu.
Yana da title ɗin FIDE Master da FIDE Trainer.[1] Ya lashe Gasar Cin Kofin Chess na Afirka ta Kudu sau uku, a cikin shekarun 2000,[2] 2005, [3] da 2009, [4] kuma shine mafi kyawun ɗan Afirka ta Kudu a gasar Afirka ta Kudu a shekarun 2009 da 2011. Yana horar da dara a kan cikakken lokaci.[ana buƙatar hujja] a halin yanzu yana gudanar da Chess Excellence, ƙungiyar horar da Chess da ƙungiyar gasa da ke Johannesburg.[5]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Chess South Africa , archived from the original on 8 March 2013
- ↑ Nicholas van der Nat rating card at FIDE
- ↑ Crowther, Mark (1 May 2000), THE WEEK IN CHESS 286 , London Chess Center, retrieved 27 August 2010
- ↑ Crowther, Mark (25 April 2005), THE WEEK IN CHESS 546 , London Chess Center, archived from the original on 7 August 2011, retrieved 27 August 2010
- ↑ Crowther, Mark (4 January 2010), THE WEEK IN CHESS 791 , London Chess Center, retrieved 27 August 2010