Jump to content

Nicosia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nicosia
Λευκωσία (el)
Lefkoşa (tr)


Wuri
Map
 35°10′21″N 33°21′54″E / 35.1725°N 33.365°E / 35.1725; 33.365
Territory claimed by (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Ƴantacciyar ƙasaCyprus
District of Cyprus (en) FassaraNicosia District (en) Fassara
Babban birnin
Cyprus (1960–)
Kingdom of Cyprus (en) Fassara (1192–1489)
Yawan mutane
Faɗi56,848 (2021)
• Yawan mutane1,113.36 mazaunan/km²
Demonym (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Harshen gwamnatiGreek (en) Fassara
Turkanci
Labarin ƙasa
Yawan fili51.06 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuPedieos (en) Fassara
Altitude (en) Fassara220 m
Sun raba iyaka da
Tsarin Siyasa
• GwamnaCharalambos Prountzos (mul) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo1010–1107
Tsarin lamba ta kiran tarho22
Wasu abun

Yanar gizonicosia.org.cy
Facebook: NicosiaMunicipality Twitter: nicosiamunicipa Instagram: nicosiamunicipality Youtube: UCNeyLqSVudKPr7d1ceKXIQA Edit the value on Wikidata

Nicosia / NIK -ə- SEE -ə ; Greek : Λευκωσία NIK romanized Greek: Λευκωσία, romanized: Lefkosía  [lefkoˈsi.a] ; Turkish: Lefkoşa  [lefˈkoʃa] ; Armenian , Romanized : Nikosia ; Larabci na Cyprus : Nikusiya[1][2]) ita ce birni mafi girma, babban birni, kuma wurin zama na gwamnatin Cyprus . Tana kusa da tsakiyar filin Mesaoria, a bakin kogin Pedieos .

Bisa ga tatsuniyoyi na Girka, Nicosia ( Lefkosia a cikin Hellenanci) ya kasance siren, ɗaya daga cikin 'ya'yan Acheloos da Melpomene kuma ana fassara sunanta da "White State" ko kuma birnin Farin Alloli.

Nicosia ita ce a kudu maso gabas na dukkan manyan kasashe mambobin EU . An ci gaba da zama a cikinta sama da shekaru 4,500 kuma ita ce babban birnin Cyprus tun ƙarni na 10. A farkon shekara ta 1964, al'ummomin Cyprus na Girka da Turkawa na Cyprus sun rabu zuwa kudu da arewacin birnin, biyo bayan yakin rikicin Cyprus na 1963 harzuwa 1964 da ya barke a birnin. Wannan rarrabuwar kawuna ta zama kan iyaka mai karfin soji tsakanin Jamhuriyar Cyprus da kasashen duniya suka amince da ita da kuma mai kanta da ta ayyana " TRNC " bayan da Turkiyya ta mamaye tsibirin Cyprus a shekara ta 1974, inda ta mamaye arewacin tsibirin ba bisa ka'ida ba, ciki har da arewacin yankin Nicosia. Sannan filin kasa wadda 51.06 .

Baya ga ayyukanta na majalisa da gudanarwa, Nicosia ta kafa kanta a matsayin babban birnin a tsibirin,da kuma babbar cibiyar kasuwanci ta duniya.[3] A cikin shekara ta 2018, Nicosia ita ce birni na 32 mafi arziki a duniya a fanni karfin iko. [4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. ↑ Dumper, Michael; Stanley, Bruce E. (2007). Cities of the Middle East and North Africa : a historical encyclopedia. ABC CLIO. pp. 275. ISBN 978-1-57607-919-5. OCLC 912609090.
  2. ↑ Borg, Alexander; Kaye, Alan S.; Daniels, Peter T. (1997). Phonologies of Asia and Africa: (including the Caucasus). Winona Lake, IN: Eisenbrauns. p. 228. ISBN 978-1-57506-507-6. OCLC 605125544.
  3. ↑ Kempen, Ronald van; Vermeulen, Marcel; Baan, Ad (2005). Urban Issues and Urban Policies in the New EU Countries. Ashgate. p. 207. ISBN 978-0-7546-4511-5.
  4. ↑ "World's richest cities by purchasing power". UBS. 2018. Archived from the original on 2018-08-03. Retrieved 30 May 2018.