Night/Ext

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Night/Ext
Asali
Lokacin bugawa 2018
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Ahmad Abdalla
External links

Night/Ext fim ɗin wasan kwaikwayo ne na ƙasar Masar wanda a kayi shi a shekarar 2018 wanda kuma Ahmad Abdalla ya jagoranta.[1] An nuna shi a cikin sashin Cinema na Duniya na zamani a bikin fina-finai na Toronto na shekarar 2018.[2] Sherif Desoky ya lashe kyautar mafi kyawun ɗan wasan kwaikwayo a bikin fina-finai na Alkahira na 40 saboda rawar da ya taka a fim ɗin.[3]

'Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Karim Kassem a matsayin Moe
  • Mona Hala a matsayin Toto
  • Sherief El Desouky a matsayin Mustafa
  • Ahmad Magdy a matsayin Magdi

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Ahmad Abdalla El Sayed's " Night/Ext" to participate in CIFF's official competition". CIFF. Retrieved 24 August 2018.
  2. "TIFF Adds More High-Profile Titles, Including Jonah Hill's 'Mid90s,' 'Boy Erased,' 'Hold the Dark,' and Many More". IndieWire. Retrieved 24 August 2018.
  3. Boas, Matthew (3 December 2018). "Álvaro Brechner wins the Golden Pyramid at Cairo with A Twelve-Year Night". Cineuropa. Retrieved 4 December 2018.