Jump to content

Niyo Bosco

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Niyo Bosco
Rayuwa
Haihuwa 25 Mayu 2000 (24 shekaru)
ƙasa Ruwanda
Sana'a
Sana'a singer-songwriter (en) Fassara da guitarist (en) Fassara

Niyokwizerwa Bosco ƙwararren mawaki ne da aka sani da sunan Niyo Bosco (an haife shi a watan Mayu 25, 2000) ɗan wasan Rwanda ne, marubucin waƙa kuma mai kida. [1] Yaro ne mai bajinta wanda ya ci gaba da zama daya daga cikin fitattun mawakan kida. Ana kuma san shi a matsayin marubucin waƙa kuma ya rubuta waƙoƙin da suka haɗa da Ibuye na Vestine & Dorcas, Ishyano, Urungi da sauransu. [2] Ya rasa ganinsa alokacin yana dan shekara 12 sakamakon cutar zazzabin cizon sauro.[3]

An san shi dalilin waƙarsa ta farko.

Wakokinsa da na haɗin gwiwa

[gyara sashe | gyara masomin]
Singles
Track name Release date
Ubigenza Ute? 2020
Uzabe Intwari January 29, 2020
IBANGA February 20, 2020
Ubumuntu May 4, 2020
Imbabazi August 18, 2020
Seka 2021
Izindi Mbaraga by Aline Gahongayire Ft Niyo Bosco March 5, 2021
PIYAPURESHA by Niyo Bosco July 12, 2021
Imbabazi August 18, 2020
Ishyano by Niyo Bosco January 2, 2022
  1. "Niyo Bosco| Eachamps Rwanda". Eachamps.com. Retrieved January 20, 2021.
  2. "Niyo Bosco 2022 - Google Search". www.google.com. Retrieved 2022-08-09.
  3. "Meet Niyokwizerwa, the visually-impaired music sensation". The New Times | Rwanda (in Turanci). January 13, 2020. Retrieved January 20, 2021.