Jump to content

Njeri Luseno

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Njeri Luseno
Rayuwa
Sana'a
Sana'a jarumi

Njeri Luseno wanda aka fi sani da Njeri Osaak yar'wasan kwaikwayo ce na ƙasar Kenya . Ta yi aiki tare da 'yan wasa irin su Paul Onsongo da John Sibi Okumu kuma ta fito a finafinan Kenya da yawa a karshen shekarun 1980 da farkon 1990s.[1]

  1. "When the Elite Have to Go Back to 'Roots'". Daily Nation. 21 May 2006. Retrieved 8 April 2010.