Nnachi lpia
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
Nnachi lpia wanda aka fi sani da Nnachi, yana daya daga cikin wadanda suka kafa birnin Arochukwu, daya daga cikin manya-manyan kauyuka a jihar Abia a kudu maso gabashin Najeriya.
A ƙarshen karni na 17, ya kasance Dibia (likita-likita) daga mutanen Edda kusa da Afikpo. Kabilar Eze Agwu karkashin jagorancin dan uwansa Sarki Agwu Inobia a yankin Aro sun yi kira ga Nnachi da ya kawo musu dauki a lokacin yakin Aro-Ibibio.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.