Noël Milarew Odingar
Appearance
Noël Milarew Odingar | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Cadi, 1932 | ||
ƙasa | Cadi | ||
Mutuwa | 4 Mayu 2007 | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Larabci Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da soja |
Noël Milarew Odingar (Shekarar haihuwa 1932 – ya mutu a ranar 4 ga watan Mayun shekarar 2007) ya kasance wani jami'in soja ne a Chadi wanda ya yi aiki na ɗan lokaci a matsayin shugaban ƙasa sannan daga baya ya kasance ɗaya daga cikin mambobi tara na Majalisar ƙoli ta mulkin Soja, wadda ta kasance rundunar sojin da ta mulki Chadi tsakanin shekarar 1975 zuwa 1978.
Tarihin Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Odingar ya kasance ɗan ƙabilar Sara, an haife shi a cikin shekarar 1932. A matsayinsa na wanda ya kammala karatunsa a makarantar sojan Faransa ya kuma kasance yana saurin samun ƙarin girma a wajen aiki, a shekarar 1965 ne Odingar, lokacin yana da matsayin Manjo, aka ba shi mukamin kwamandan rundunar sojan Chadi (FAT), matakin da ya kara karfin ƙabilar Sara a gwamnatance kenan.
Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Iyali
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- "Mutuwar mai mulkin kama-karya", Lokaci, (Afrilu 28, 1975)