Jerin shugabannin ƙasar Cadi
Appearance
Jerin shugabannin ƙasar Cadi | |
---|---|
Wikimedia information list (en) | |
Bayanai | |
Farawa | 23 ga Afirilu, 1962 |
Officeholder (en) | Idriss Déby |
Shafin yanar gizo | presidencetchad.org |
Shugabannin ƙasar Cadi, su ne:
- François Tombalbaye (1960 - 1975)
- Noël Milarew Odingar (1975)
- Félix Malloum (1975 - 1979)
- Goukouni Oueddei (1979)
- Lol Mahamat Choua (1979)
- Goukouni Oueddei (1979 - 1982)
- Hissène Habré (1982 - 1990)
- Idriss Déby (1990 - 2021)
- Mahamat Déby (2021 - har yanzu)