Noëlle Amouzoun
Noëlle Amouzoun | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa |
Noëlle Amouzoun 'yar wasan kwallon kafa ce ta ƙasar Benin wacce ke taka leda a matsayin 'yar wasan tsakiya ce ga kungiyar kwallon kafa ta mata ta ƙasar Benin.
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]Amouzoun 'yar ƙasar Azovè ne, a ƙasar Benin.[1]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin shekarar 2020, Amouzoun ta rattaba hannu a kungiyar Angers ta Faransa, inda ta zama 'yar wasan Benin ta farko da ta taka leda a Turai.[2]
Salon wasa
[gyara sashe | gyara masomin]Amouzoun tana aiki ne a matsayin 'yar wasan tsakiya kuma an kwatanta ta da "kamar wani Casemiro. Kasancewarsa a gaban tsaro yana jin daɗi kuma yana ba da kwarin gwiwa ga abokan aikinsa. Noëlle 'yar wasan tsakiya ce na tsaro, amma tana da ƙwarewar dribbling mai ban mamaki, dribling ɗin ta yana bayyana wani babban matsayi, da kwallon da ta makale a kafarta, ta yi digowa ta wuce abokan hamayyarta ba tare da wata wahala ba".[3]
Rayuwa ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]Amouzoun ta yi aiki a matsayin manajar matasa.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Noëlle Amouzoun : Joueuse et Educatrice" (in Faransanci). megasportsmedia.com.
- ↑ "Noëlle Amouzoun reçoit le soutien" (in Faransanci). eketi.info.
- ↑ "Noëlle Amouzoun, la maîtresse à jouer" (in Faransanci). benin-sports.com.
- ↑ "NOËLLE AMOUZOUN ÉVOLUANT DANS L'HEXAGONE" (in Faransanci). footeusesplus-africa.com.