Noor Habib Ullah
Appearance
Noor Habib Ullah (an haife shine a shekara ta alif 1980) ɗan ƙasar Afghanistan ne wanda aka tsare shi acikin sansanin tsare-tsare na Guantanamo Bay na Amurka, a Cuba . [1] Habibullah na ɗaya daga cikin tsoffin fursunoni uku waɗanda McClatchy Newspapers suka bayyana; ya kuma bayyana a cikin wata hira ta BBC wacce tayi iƙirarin cewa an yi masa fyade yayin da yake zaune a Bagram.Lambar Serial dinsa ta Guantanamo ta kasance 626.
An dawo da Habibullah a ranar 16 ga watan Yulin shekarata 2003.