Noor Hanim binti Ismail (an haife ta a ranar 5 ga watan Oktoban 1962), 'yar siyasar Malaysia ce kuma tsohuwar 'yar majalisar dokokin jihar Selangor da ke wakiltar Seri Serdang daga watan Mayun 2013 zuwa watan Mayun 2018 don Jam'iyyar Musulunci ta Malaysia (PAS) a cikin haɗin gwiwar adawa ta Pakatan Rakyat (PR).[1]