Nouri Zorgati
Nouri Zorgati | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
9 ga Yuni, 1992 - 22 ga Janairu, 1997 ← Mohamed Ghannouchi (en) - Mohamed Jeri (en) →
11 ga Afirilu, 1989 - 20 ga Faburairu, 1991
27 Oktoba 1987 - 11 ga Afirilu, 1989 ← Ismaïl Khelil (en) - Mohamed Ghannouchi (en) → | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Sousse (en) , 25 ga Augusta, 1937 | ||||||
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||||||
Mutuwa | 13th arrondissement of Paris (en) , 12 Oktoba 2014 | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa, injiniya da Mai tattala arziki | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa | Socialist Destourian Party (en) |
Nouri Zorgati (25 ga Agustan shekarar 1937 - 12 Oktoban shekarata 2014) ɗan siyasan Tunusiya ne, wanda ya rike mukamin minista a kasar Tunusiya.
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]YHaifaffen garin Sousse ne a ranar 25 ga watan Agustan shekarar 1937, Zorgati ya fara aikinsa na siyasa yana aiki a Ma’aikatar Cigaban Yanki daga 1968 zuwa 1987. An fara nada shi Ministan Kudi a ranar 27 ga Oktoba 1987. A ranar 11 ga Afrilu 1989, Zorgati ya zama ministan noma. Ya sauka ya zama shugaban hadaddiyar kungiyar Bankunan Tunusiya, a Paris, daga Mayu shekarata 1991 zuwa Yunin 1992. A ranar 9 ga Yuni shekarar 1992, Zorgati ya fara aikinsa na biyu a matsayin ministan kudi kafin ya koma ga Tarayyar Bankunan Tunusia tsakanin 22 ga Janairu 1997 da 2 ga Agusta 2002. Ya mutu a ranar 12 ga Oktoba 2014, yana da shekara 77, a wani asibiti a Faransa.