Nwebonyi Onyeka Peter
Appearance
Nwebonyi Onyeka Peter ɗan siyasan Najeriya ne. A yanzu haka yana zama Sanata mai wakiltar Ebonyi ta Arewa a majalisar wakilai ta 10 a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar APC. Ya kuma riƙe muƙamin mataimakin babban mai shari’a a majalisar dattawa. [1] [2] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Akpabio Names Onyekachi Nwebonyi New Deputy Whip of the Senate | AIT LIVE". ait.live (in Turanci). 2023-10-18. Retrieved 2025-01-04.
- ↑ Amakor, Emeka (2023-05-28). "Inauguration: Senator-Elect Nwebonyi Joins World Leaders To Commend The Incoming Administration". TV360 Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.
- ↑ Abuja, Sanni Onogu (2023-10-18). "BREAKING: Senate appoints Ashiru to replace Umahi as Deputy Leader, Onyeka Deputy Chief Whip". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.