Jump to content

O Tempo dos Leopardos

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
O Tempo dos Leopardos
Asali
Lokacin bugawa1985
Asalin sunaO Tempo dos Leopardos da Vreme leoparda
Asalin harsheSerbo-Croatian (en) Fassara
Portuguese language
Ƙasar asaliYugoslavia (en) Fassara da Mozambik
Characteristics
Genre (en) FassaraFim ɗin Dirama
During91 Dakika
Launicolor (en) Fassara
Direction and screenplay
DarektaZdravko Velimirović (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayoZdravko Velimirović (en) Fassara
Branimir Šćepanović (mul) Fassara
Luís Carlos Patraquim (mul) Fassara
Licínio Azevedo (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Mai tsarawaMihajlo Rasić (en) Fassara
Production company (en) FassaraInstituto Nacional de Cinema (en) Fassara
CFS Košutnjak (en) Fassara
Avala Film (en) Fassara
Editan fimMarko Babac (en) Fassara
Other works
Mai rubuta kiɗaKornelije Kovač (en) Fassara
External links

O Tempo dos Leopardos ( Serbian ) wasan kwaikwayo ne na yaƙi na shekarar 1985. Samfurin haɗin gwiwar Yugoslav - Mozambik ne wanda Zdravko Velimirović ya jagoranta. O Tempo dos Leopardos shine fim na farko na Mozambik.

Yan wasan kwaikwayo

[gyara sashe | gyara masomin]

An shirya fim ɗin a Mozambique a shekara ta 1971, kwanakin ƙarshe na mulkin mallaka na turawan Portugal. Fim ɗin labarin ƙagagge ne na yaƙin ƴancin kai na Mozambik da aka faɗa daga mahangar waɗanda suka yi wa mulkin mallaka.[1]

  • Yakin 'Yancin Mozambique
  1. ↑ Arenas, Fernando (2011). Lusophone Africa: Beyond Independence. University of Minnesota Press. p. 230. ISBN 9780816669837.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]