Obi Henry Ezeagwuna II
Appearance
Obi Henry Ezeagwuna II | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | 9 ga Augusta, 2014 |
Sana'a |
Obi Henry Ezeagwuna II dan Najeriya ne kuma shugaban gargajiya na Issele-Uku.
Ya mutu a wani hatsarin mota a ranar 9 ga Agusta,2014.[1]