Obogu
Appearance
Obogu | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ghana | |||
Yankuna na Ghana | Yankin Ashanti | |||
Gundumomin Ghana | Asante Akim south district of Ghana (en) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 14 m |
Obogu wani Gari ne a gundumar Asante Akim ta kudu a yankin Ashanti na Ghana. Garin yana da kabilu daban -daban amma galibi mutanen Ashanti ne. Babban sana’a ita ce noma. Akwai kogi mai suna Yaa Yaa-Mu. Kauyen yana da yawan mutane kusan 10,000, wasu daga cikinsu mazaunan dindindin ne yayin da wasu ke zuwa kasuwanci su koma garuruwansu. Dangin Obogu ya yi daidai da Masarautar Asante. Magajin garin shine Godfred Abrokwa.