Odeth Tavares

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Odeth Tavares
Member of the National Assembly of Angola (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Benguela, 18 ga Yuni, 1976 (47 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara da ɗan siyasa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 
Muƙami ko ƙwarewa goalkeeper (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa People's Movement for the Liberation of Angola (en) Fassara

Maria Odeth Tavares (an haife ta a ranar 18 ga watan Agusta 1976) 'yar wasan ƙwallon hannu ce ta kasar Angola, kuma mai tsaron ragar ƙwallon hannu ce ta ƙungiyar Angola mai ritaya.[1] Tana 5'7" da 165 lbs kuma ta buga wasan ƙarshe kungiyar kwallon hannu ta Primeiro de Agosto. [2]

2009 gasar cin kofin duniya[gyara sashe | gyara masomin]

Odeth Tavares ita ce mai tsaron gida ta farko a gasar cin kofin duniya ta mata ta shekarar 2009 a China.

Wasannin Olympics na bazara[gyara sashe | gyara masomin]

Tavares ta saka rigar #1 tare da Angola a wasannin Olympics na bazara na shekarun 2000 da 2004.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Odeth Tavares Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. "XIX Women's World Championship 2009, China. Angola team roster" (PDF). International Handball Federation . Retrieved 4 May 2010. [

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Maria Odeth Tavares at Olympics.com

Maria Odeth Tavares at Olympedia

Odete Tavares Yahoo! Sport