Ofishin Bincike na Tarayya (FBI)
Appearance
|
| |
| Fidelity, Bravery, Integrity | |
| Bayanai | |
| Suna a hukumance |
Federal Bureau of Investigation |
| Gajeren suna | FBI |
| Iri |
intelligence agency (en) |
| Ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Aiki | |
| Ƙaramar kamfani na | |
| Ma'aikata | 35,104 (31 Oktoba 2014) |
| Mulki | |
| Shugaba |
Kash Patel (mul) |
| Hedkwata |
Washington, D.C. da J. Edgar Hoover Building (en) |
| Mamallaki |
United States Department of Justice (en) |
| Financial data | |
| Budget (en) | 8,707,700,000 $ (2018) |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 26 ga Yuli, 1908 |
| Wanda ya samar |
|
|
| |
Ofishin Bincike na Tarayya (FBI) wadda aka kafa 26 ga watan Yuli, a shekarar 1908 a matsayin Ofishin Bincike shine kungiya na leken asiri na cikin gida da tsaro na Amurka da babbar hukumar tabbatar da doka ta tarayya. Yana aiki a ƙarƙashin ikon Ma'aikatar Shari'a ta Amurka, Har ila yau, FBI memba ce ta Ƙungiyar Leken Asiri ta Amurka kuma tana ba da rahoto ga Babban Atoni-Janar da Darekta na Leken Asiri na Ƙasa. Jagora a fagen yaƙi da ta'addanci, da kuma ƙungiyar masu binciken laifuffuka, FBI tana da hukunci kan cin zarafi fiye da nau'ikan laifuka 200 na gwamnatin tarayya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.