Okorie Anthony Ani
Appearance
Okorie Anthony Ani ɗan siyasan Najeriya ne. A yanzu haka ya zama ɗan majalisar dattawa mai wakiltar yankin Ebonyi ta kudu a jihar Ebonyi a majalisar wakilai ta kasa ta 10. [1] [2] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Anichukwueze, Donatus (2024-01-08). "Bye-Election: Professor Ani Emerges APC Candidate To Replace Umahi". Channels Television (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.
- ↑ "Tinubu's policies will soon yield positive results - Senator Ani". The Nation Newspaper (in Turanci). 2 September 2024. Retrieved 2025-01-04.
- ↑ Nwankwo, Casmir (2024-08-16). "Ebonyi South: Tribunal upholds Senator Okorie Ani's election". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-04.