Jump to content

Olayinka Ramota Karim

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Olayinka Ramota Karim
mataimakin shugaban jami'a

Rayuwa
Haihuwa Ijebu Ode, 19 ga Janairu, 1953 (73 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Yarbanci
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Jami'ar Ibadan
Federal University of Agriculture, Abeokuta
Ansarudeen Primary School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a malamin jami'a da food scientist (en) Fassara
Employers Jami'ar Fountain
Jami'ar Ilorin
Imani
Addini Musulunci

Olayinka Ramota Karim FNIFST (an haife ta ranar 18 ga watan Maris, 1968) farfesa ce a fannin kimiyyar abinci a Najeriya kuma mataimakiyar shugaban Jami'ar Fountain University Osogbo .[1][2][3]

  1. "The Vice Chancellor – Fountain University Osogbo" (in Turanci). Archived from the original on 2024-03-02. Retrieved 2024-03-02.
  2. "KARIM Ramota OLAYINKA". 2024.
  3. "Prof. Ramota Karim Emerges 4th Vice Chancellor of Fountain University - THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com (in Turanci). Retrieved 2024-03-02.