Oliver Batali Albino
Appearance
|
| |||
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa |
Yei (en) | ||
| ƙasa |
Sudan ta Kudu Sudan | ||
| Mutuwa | 4 ga Janairu, 2020 | ||
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Gazawar zuciya) | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa da minista | ||

Oliver Batali Albino (11 Nuwamba 1935 - 4 Janairu 2020) ɗan siyasan Sudan ta Kudu ne, ma'aikacin gwamnati kuma marubuci. An haifeshi a Yei . Ya yi aiki a matsayin Ministan Gidaje da Jama'a daga 1975 zuwa 1978 da kuma Ministan ƙwadago a 1985. A watan Yulin 2011, ya zama memba na Majalisar Ƙoli ta Kudancin Sudan.
A ranar 4 ga Janairun 2020, Albino ya mutu sakamakon ciwon zuciya a cikin Augusta, Georgia, Amurka. Yana da shekara 84.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Oliver Albino Obituary". January 2020. Retrieved 11 January 2020.