Jump to content

Olusegun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Olusegun Obasanjo taho shugaban Najeriya

Olusegun suna ne na ƴarbawa, wanda suke kudancin najeriya. Misali shaharrarun mutane masu wannan suna sun haɗa da Olusegun Obasanjo tsohon shugaban ƙasar najeriya na alif 1999 zuwa 2007.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.