Oluseyi Petinrin
Appearance
8 Satumba 2010 - 5 Oktoba 2012
20 ga Augusta, 2008 - 18 Satumba 2010 | |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | 19 ga Janairu, 1955 (71 shekaru) | ||||
| ƙasa | Najeriya | ||||
| Karatu | |||||
| Makaranta |
Jami'ar Tsaron Nijeriya Kwalejin Gwamnatin Tarayya, Sokoto | ||||
| Sana'a | |||||
Air Chief Marshal Oluseyi Petinrin (an haife shi a ranar 19 ga Janairun shekara ta 1955) babban hafsan sojojin saman Najeriya ne kuma tsohon babban hafsan hafsoshin tsaro . Kafin naɗa shi da kuma ƙara masa girma a matsayin babban hafsan tsaro, ya taɓa riƙe muƙamin babban hafsan sojin sama (Nigeria) . [1] [2]
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]Petinrin ya halarci Kwalejin Gwamnatin Tarayya, Sokoto .
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]| Ofisoshin soja | ||
|---|---|---|
| Magabata {{{before}}} |
{{{title}}} | Magaji {{{after}}} |
| Magabata {{{before}}} |
{{{title}}} | Magaji {{{after}}} |