Jump to content

Omar El-Wakil

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Omar El-Wakil
Rayuwa
Haihuwa 14 Mayu 1988 (36 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Al Ahly (kwallon hannu)-
 

Omar El-Wakil ( Larabci: عمر الوكيل‎; an haife shi ranar 14 ga watan Mayu 1988) ɗan wasan ƙwallon hannu ne na ƙasar Masar da kungiyar Zamalek da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta kasar Masar.[1]

Ya wakilci Masar a Gasar Cin Kofin Hannu na Maza ta Duniya a shekarun 2015, 2019, [2][3] da 2021.

Ya kuma wakilci Masar a wasannin Olympics na Tokyo a shekarar 2021.

Omar El-wakil ya samu mafi kyawun left-wing a gasar cin kofin Afrika na shekarar 2022 a Masar.

Ya sami mafi kyawun left-wing a gasar Larabawa ta shekarar 2022 a Tunisia.

El-Wakil ya kammala karatunsa na digirin digirgir ne a jami'ar Alkahira.[4]

  1. "2015 World Championship Roster" (PDF). IHF . Retrieved 15 January 2015.
  2. 2019 World Men's Handball Championship roster
  3. ﻟﻤﻮﻧﺪﻳﺎﻝ ﺍﻟﻴﺪ " . kooora.com . 7 January 2019.
  4. "ELWAKIL Omar - Tokyo 2020 Olympics" . Tokyo2020.org . Tokyo Organising Committee of the Olympic and Paralympic Games . Retrieved 26 July 2021.