Ompie Nkumbula-Lieventhal
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Zambiya | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Turanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Ompie Nkumbula-Liebenthal memba ne na Majalisar Pan-African Majalisar daga ƙasar Zambia . Ta kuma zauna a Kwamitin Ilimi, Kimiyya da Fasaha.