Onitsha
Appearance
Onitsha | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Anambra | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 1,483,000 (2021) | |||
• Yawan mutane | 40,978.17 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 36.19 km² | |||
Altitude (en) | 65.02 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1550 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 430... | |||
Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +234 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | imeobionitsha.org |
Onitsha birni ne, da ke a jihar Anambra, a ƙasar Najeriya. Bisa ga kimanta a shekarar dubu biyu da goma sha bakwai 2017, jimilar mutane miliyon ɗaya da dubu dari uku ne ke rayuwa a wajen.[1] Ƴan asalin Onitsha Igbo ne kuma suna jin yaren Igbo. Ana kiran mutanen Onitsha da Ndi Onicha.