Jump to content

Ooni Lafogido

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

{{databox}] Ooni Lafogido shi ne Ooni na gama na Ife, babban mai mulkin masauratar gargajiya na Ile Ife, gidan kakannin Yoruba. Ya gaji Ooni Lajodoogun kuma Odidimode Rogbeesin ya gaje shi. [1]

  1. Dayo, Ologundudu (2008). The cradle of Yoruba culture. Nigeria: Centre for spoken words. p. 206. ISBN 978-0615220635. Retrieved July 30, 2015.