Jump to content

Ku kirkiri account domain taimaka ma Hausa Wikipedia. Kirkirar account kyauta ne. Idan kuma neman taimako ku tambaya a nan.

Ooni Ogboruu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ooni Ogboruu, shi ne Ooni na Ashirin da tara na Ife, babban mai mulkin masarautar gargajiya na Ile Ife, gidan kakannin Yoruba. Ya gaji Ooni Osinkola kuma Ooni Giesi ya gaje shi. [1]

  1. Dayo, Ologundudu (2008). The cradle of Yoruba culture. Nigeria: Centre for spoken words. p. 206. ISBN 978-0615220635. Retrieved July 30, 2015