Jump to content

Ooni Wunmonije

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ooni Wunmonije shi ne Ooni na arbain da daya na Ife, babban mai mulkin gargajiya na Ile Ife, gidan kakannin Yoruba. Ya gaji Ooni Gbegbaaje kuma Ooni Adegunle Adewela ya gaje shi.


Dayo, Ologundudu (2008). The cradle of Yoruba culture. Nigeria: Centre for spoken words. p. 206. ISBN 978-0615220635. Retrieved July 30, 2015.