Jump to content

Osakwe Modestus

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Osakwe Modestus
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Osakwe Abiazie Modestus ɗan siyasar Najeriya ne wanda a halin yanzu yake wakiltar mazaɓar Isu a majalisar dokokin jihar Imo. [1] [2]

  1. Akpolu, Angela Nkwo- (2023-04-16). "Imo: PDP's Osakwe Wins Isu State Constituency Poll" (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
  2. Akpan, Samuel (2023-04-05). "Imo PDP to INEC: Declare our candidate for Isu constituency winner of assembly poll". TheCable (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.