Osman Aden Abdulle
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Somaliya |
Sana'a | |
Sana'a | likita |
Osman Aden Abdulle fitaccen likita ne kuma masanin ilimin halittar dan adam[1]
Tarihin Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Osman dan shugaban Somalia na farko Aden Abdulle Osman Daar . Shi ne darektan Hukumar Buga Jini a Mogadishu, kuma shi ne wakilin Hukumar Lafiya ta Duniya a Somaliya. A cikin 1987, shi da abokan aikinsa tare sun gano wani sabon rukunin Rh wanda ke samar da antigen Cx (Rh9) da ba kasafai ba a cikin al'ummar Somaliya
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Haemophilia a Somaliya (1989)
Rarraba jini a cikin al'ummar Somaliya ta Gabashin Afirka (1987)