Jump to content

Otis Davis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Otis Davis
Rayuwa
Haihuwa Tuscaloosa (en) Fassara, 12 ga Yuli, 1932
ƙasa Tarayyar Amurka
Mutuwa North Bergen (en) Fassara, 14 Satumba 2024
Karatu
Makaranta University of Oregon (en) Fassara
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango da Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines 400 metres (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 74 kg
Tsayi 185 cm
Mamba Alpha Phi Alpha (en) Fassara
otisdavisolympian.com

Otis Crandall Davis, (Yuli 12, 1932 - Satumba 14, 2024) ɗan wasan Ba'amurke ne, wanda ya lashe lambobin zinare biyu don yin rikodi a tseren mita 400 da 4 × 400 m a gasar bazara ta 1960. Ya kafa sabon tarihin duniya na dakika 44.9 a tseren mita 400 kuma ya zama mutum na farko da ya karya shingen na dakika 45.

https://en.wikipedia.org/wiki/Otis_Davis