Our Daughter

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Our Daughter
Asali
Lokacin bugawa 1981
Asalin harshe Faransanci
Ƙasar asali Kameru
Characteristics
Genre (en) Fassara film based on literature (en) Fassara
Harshe Faransanci
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Daniel Kamwa
'yan wasa
Tarihi
External links

Our Daughter ( French: Notre fille) fim ɗin wasan kwaikwayo ne na ƙasar Kamaru an shirya shi a shekarar shekarar 1981 wanda Daniel Kamwa ya ba da umarni. An shigar da shi a cikin 12th Moscow International Film Festival.[1] An kuma zaɓi fim ɗin a matsayin fim na ƙasar Kamaru da aka shigar a Mafi kyawun Fim ɗin Harshen Waje (Best Foreign Language Film) a lambar yabo ta 53rd Academy Awards, amma ba a yarda da shi a matsayin wanda aka zaɓa ba. [2][3][4]

'Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Nicole Okala a matsayin Colette - l'amie snob de Charlotte
  • Daniel Kamwa a matsayin André
  • Stanislas Awona a matsayin Mbarga - le père qui vient d'épouser sa huitième femme
  • Elise Atangana a matsayin Mme Mbarga
  • Berthe Mbia a matsayin Charlotte Mbarga - une jeune fonctionnaire moderne
  • Florence Niasse a matsayin Maria
  • Lucien Mamba a matsayin Le domestique
  • Francis Messi
  • Berthe Ebe Evina a matsayin Martha

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "12th Moscow International Film Festival (1981)". MIFF. Archived from the original on 21 April 2013. Retrieved 27 January 2013.
  2. Margaret Herrick Library, Academy of Motion Picture Arts and Sciences
  3. Margaret Herrick Library, Academy of Motion Picture Arts and Sciences
  4. "Africa At The Oscars: Best Foreign Language Film Submissions From The Continent – Cameroon". IndieWire. 4 September 2016. Retrieved 4 September 2016.