Our Jesus Story (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Our Jesus Story (Labarin Yesu Mu), fim ne na wasan kwaikwayo na addini na Najeriya na shekarar 2020 wanda Tchidi Chikere ya ba da umarni kuma Ojiofor Ezeanyaeche ya shirya ga kamfanin (Production OJ.)[1] Taurarin shirin sun hada da Frederick Leonard a matsayin Yesu Almasihu, yayin da Zack Orji, Sam Dede, Eucharia Anunobi da Adjetey Anang suka taka rawar gani.[2][3] Wannan shiri shine sabon fassarar Littafi Mai-Tsarki na farko na Afirka don labarin Yesu Kiristi dukkan jaruman shirin da ma'aikatan shirin fun din baƙar fata ne, ma'ana yan Afrika ne.[4][5]

Fim din ya yi fice a ranar 27 ga watan Maris 2020 a gidan kallon fim na Imax Cinema a Lekki, Legas.[6][7] Fim ɗin ya sami kyakkyawan sharhi daga masu suka.[8]

Yan wasan shirin[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Frederick Leonard is an afro-haired Jesus in 'Our Jesus Story' trailer". Pulse Nigeria (in Turanci). 2020-03-04. Retrieved 2021-10-04.
  2. "Our Jesus Story Movie - Flixanda" (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-04. Retrieved 2021-10-04.
  3. "Our Jesus Story". Ozone Cinemas (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.
  4. "'Our Jesus Story' Now in Cinemas". THISDAYLIVE (in Turanci). 2020-12-12. Retrieved 2021-10-04.
  5. "Our Jesus story, new movie from OJ Productions". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2020-03-07. Retrieved 2021-10-04.
  6. "'Our Jesus Story' hits cinemas on Mar 27 - starring Frederick Leonard". TheCable Lifestyle (in Turanci). 2020-03-04. Retrieved 2021-10-04.
  7. "'Our Jesus Story' - A Summary of the Story of Jesus From Nollywood". NollyMania (in Turanci). 2020-03-19. Retrieved 2021-10-04.
  8. "Our Jesus Story Trailer! Frederick Leonard is Jesus in NollyWood Insider" (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-18. Retrieved 2021-10-04.