Ousmane Keita

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ousmane Keita
Rayuwa
Haihuwa Mali, 9 Mayu 1994 (29 shekaru)
ƙasa Mali
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Djoliba AC2013-2014
Smouha SC (en) Fassara2014-
Al Nasr Egypt (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Ousmane Keita an haife shi a ranar 9 ga watan mayu shekarar(1994) kwararren dan wasan kwallon kafa ne dan kasar Mali, wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a kungiyar El Nasr .

Ayyukan kasa da kasa[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin Watan Janairun shekara ta 2014, koci Djibril Dramé, ya gayyace shi ya kasance cikin tawagar Mali don gasar cin kofin Afirka ta shekarar 2014 . Ya taimaka wa kungiyar zuwa wasan dab da na kusa da na karshe inda ta sha kashi a hannun Zimbabwe da ci biyu da daya.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]