Owen Renfroe
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 20 century |
| Karatu | |
| Makaranta |
Wesleyan University (en) Dwight Morrow High School (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a | mai bada umurni |
| Kyaututtuka | |
| IMDb | nm0719511 |


Owen Renfroe darektan fim ne da talabijin na kasar Amurka. Ya kammala karatu daga Jami'ar Wesleyan, inda ya yi karatun fim tare da Farfesa Jeanine Basinger . Ya fara sana'arsa yana da shekaru goma a duniya lokacin da ya raira waƙa a cikin ƙungiyar yara ta Kamfanin Metropolitan Opera.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.