Palma de Mayorka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Palma de Mayorka
municipality of Spain, birni
sunan hukumaPalma Gyara
native labelPalma Gyara
ƙasaIspaniya Gyara
babban birninMayorka, Balearic Islands Gyara
located in the administrative territorial entityBalearic Islands Gyara
located in or next to body of waterMediterranean Sea Gyara
located on terrain featureMayorka Gyara
coordinate location39°34′0″N 2°38′59″E Gyara
office held by head of governmentmayor of Palma de Mallorca Gyara
shugaban gwamnatiAntoni Noguera Ortega Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara
owner ofSon Moix Gyara
postal code07000–07099 Gyara
official websitehttp://www.palma.cat/ Gyara
kan sarkiQ8778011 Gyara
patron saintSaint Sebastian Gyara
local dialing code971 Gyara
Dewey Decimal Classification2--467542 Gyara
licence plate codeIB Gyara
Palma de Mayorka.

Palma de Mayorka ko Palma de Mallorca (lafazi: /falema de mayorka/ ko /palema de mayorka/) birni ce, da ke a yankin tsibirin Balehar, a ƙasar Ispaniya. Ita ce babban birnin yankin tsibirin Balehar. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimilar mutane 402,949 dubu dari huɗu da biyu da dari tara da arba'in da tara). An gina birnin Palma de Mayorka kafin karni na biyu kafin haifuwan annabi Issa.