Jump to content

Paris and Love

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Paris and Love
Asali
Lokacin bugawa 1972
Asalin suna Paris and Love, Paris et l’amour da باريس والحب
Asalin harshe Egyptian Arabic (en) Fassara
Lebanese Arabic (en) Fassara
Ƙasar asali Lebanon da Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara da romance film (en) Fassara
During 102 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Mohammed Salman (en) Fassara
'yan wasa
External links

Paris and Love ( Larabci na Masar : باريس والحب, fassara : Paris wal Hob ko Baris walhabu ) wasan kwaikwayo ne na soyayya a shekarar 1972 akwai jarumi Salah Zulfikar da Sabah a shirin.[1] Mohamed Salman ne ya bada Umarni.[2][3][4][5]

Fim ɗin ya ta'allaka ne akan dangi matalauta waɗanda ke dogara ga 'yarsu Halla, wacce ke aiki a matsayin mawaƙiya a ƙananan mashaya. Wata rana, 'yar ta haɗu da Aziz, wani matashin miloniya wanda ya dawo daga Paris kuma ta ƙaunace shi. Iyali suna karfafa wannan dangantakar har sai ta auri wannan miloniya don fitar da su daga kwangon talauci da suke rayuwa a ciki. Duk da haka Halla ta ki a ɗaura aure saboda rarrabuwar kawuna a zamantakewa amma har yanzu tana soyayya da Aziz.

Yan wasa shirin

[gyara sashe | gyara masomin]
  • a lah Zulfikar a matsayin Aziz
  • Sabah a matsayin Halla
  • Yousuf Shaaban a matsayin Mounir
  • Mohammad Reda a matsayin Raouf
  • Samira Baroudi a matsayin Rime
  • Akram Ahmad
  • Silvana Badrakhan
  • Samir Abu Sa'id
  1. La Revue du cinéma, image et son (in Faransanci). Ligue française de l'enseignement et de l'éducation permanente. 1974.
  2. Armes, Roy (2010-08-23). Arab Filmmakers of the Middle East: A Dictionary (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-00459-8.
  3. Leaman, Oliver (2003-12-16). Companion Encyclopedia of Middle Eastern and North African Film (in Turanci). Routledge. ISBN 978-1-134-66251-7.
  4. قاسم, أ محمود (1999). دليل الممثل العربي في سينما القرن العشرين (in Larabci). مجموعة النيل العربية. ISBN 978-977-5919-02-1.
  5. Qāsim, Mahṃūd (2004). Mawsūʻat al-mumaththil fī al-sīnimā al-ʻArabīyah (in Larabci). Maktabat Madbūlī.